<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>200</hymn_number>
<title>Ruhu Na Alheri, Zo, Ni da Kaina Ina So LW200</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ruhu na alheri, zo, ni da kaina ina so.
 Zauna cikin zuciyata don in zama kamarka,
 Ba ni halin taimako duk da na tawali'u.

[V2]
 2) Ruhun gaskiya, ka zo, ni da kaina ina so.
 Gaskiya ta kasance, har ta bi da ni sosai.
 Cikin dukan aikina, kau da halin ƙarya.

[V3]
 3) Ruhun Allah, sai ka zo, ni da kaina ina so.
 Raba ni da zunubi, don in aika adalci.
 Dukan nawa sai in ba Yesu Ubangijina.</lyrics>
<author>Paul Baloche, Hastings, Thomas (1784-1872), Toplady, Augustus Montague (1740-1778)</author>
</song>